Steps
- 1
Zaki jiqa shinakfan ki kofi 4 ki tafasa cup 1 saiki markada kisa yeast ki rufe ki barshi ya tashi sosai kamar zuwa awa daya.
- 2
Daga nan sai ki dauko qullun ki in ya tashi zakiga ganshi kamar haka
- 3
Daga zaki wanke albasa ki wanke ki yanka sannan ki juye kisa sugar din ki kiy mixing qullun
- 4
Daga nan sai kisa frying dinki kina saka mai kamar cokali biyu, in yayi zafi saiki sa qullun ki kamar luadayi biyu ki baza shi sai ki rufe fryn pan din.
- 5
Daga nan zaki rage wuta yadda zai nuna gaba da baya saboda baa juya sinasir
- 6
Da zaran ya nuna sai ki sauqe 👍 zaki iyacin sinasir dinki da miya kala kala kamar stew, egusi, vegetable soup, kubewa da sauran su.
Similar Recipes
More Recipes
-

Rekha Bapodra
-

Barnyard Millet Medu vada with Chutney
Sampada Shrungarpure
-

A celebration of veggies: Avial Kerala style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

culinarycubit
-

I Had No Idea Apples and Puff Pastry Could Do This! 🍎
OnlyProven Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Arbi Masala Fry Sindhi Arbi Tuk Kachalu Tuk
Karuna Naveen Chandwani
-

White Chocolate Candy Cane Cookies
Hope Brincat
-

White Chocolate Key Lime Cookies
Hope Brincat
-

Rory McGarry
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Slow Cooker Mushroom Ranch Pork Chops
StephieCanCook
-

My Grilling Spot
-

Yu-Art Kichijoji
-

Cookie 🍪
-

Bukang - Abujamom
-

shemau aliyu gwadabe
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Ameerah’s kitchen
-

Maureen Nganga
-

Bukang - Abujamom
-

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
















Comments (4)