Steps
- 1
Ki wanke salad dinki ki yanka shi manya manya. Sai ki bar shi ruwan jikinsa ya qame, Sai ki dako chicken breast dinki ki sa Mata kayan qanshi ki gasata idan ta gasu Sai ki Bari ta huce sosai tayi Sani yadda baza ta bata Miki salad dinki ba yai baki,
- 2
Ki Yan yanka cheese dinki. Ki data dankalin ki Shima Sai kin Bari ha huce. Saki samu vinegar dinki da Dan Maggi da gishiri da mai da Yar galic dinki ki hada su guri guda ki juya.
- 3
Sai ki kawo salad dinki da Kika wanke kisa Masa chicken, cheese, dankali, Sai ki kawo ruwan su vinegar din Nan ki juye akai ki chakuda su sosai. Enjoy it
Similar Recipes
More Recipes
-

Lauki Bhujiya/ Simple Lauki Sabzi without Masala
Navnita Jaiswal
-

Mango Jam/ Natural Raw Mango Jam for This Summer ☀️
Navnita Jaiswal
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Dal Rice, Fried Potatoes and Chutney
Deepti Johri
-

Mukti Sahay
-

Ricardo
-

Sophiee
-

cindybear
-

Amanda
-

zuzu_cuisine
-

J.A.B.
-

Rae
-

Hind kaoje
-

Ugali,goat meat fry and kachumbari
Faith Njeri -

Sa'adah Eelham Abduho
-

Mimosasplace -

Neetu Suresh (Sunera Kitchen)
-

Roasted Butternut Squash with Goats Cheese
Marie Anderson











Comments