Coconut Frid rice
Steps
- 1
Dafarko zaki dora ruwan shinkafarki,awuta,inya tafasa saiki wanke shinkafarki,ki zuba idan ta tafasa kamar sau biyu,saiki sauke ki tace ki wanketa sai kibarta ta tsane.
- 2
Sannan ki yayyanka kayan miyar,ki sai tafasa namanki shima ki yankashi kanana, sannan kitafasa Koran, wakenki ki tace shi ki ajje
- 3
Sai dora manki awuta inyayi zafi saikisa jajjagaggiyar tafarnuwa, ginger da albasa kidan Basu tsoro sannan kizuba kayan kiyarki suma kidan siyasu kadan da yankakken nama,koren wake,karot,magi,gishiri,kori,saiki jujju yashi sai ki kawo tatacciyar shinkafarki, kizuba sannan ki juyata ta hade sosai saiki kawo nikakkiyar kwakawrki, kizuba saiki rufe na dan wani lkc ta turaru shikenan sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Tricolor Idli With Dual Chutney
Alka Bhandari
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈🧁 Smarties & Black Raisin Surprise Cupcakes 🧁 | Colourful & Delicious!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Jibita Khanna
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

zuzu_cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bmoorefood🧁
-

hafsatu Dambo
-

Herleemah TS
-

zuzu_cuisine
-

Uchechukwu Iroegbu
-

Avocado Sandwich with whole wheat bread
fahwaaz kitchen -

M's Treat And Confectionery
-

Watermelon and banana milkshake#Zoo
zhalphart kitchen
-

Uchechukwu Iroegbu
-

Chef-gabby















Comments