Soyayyar Doya da miyar albasa
Shamsiya sani @cook_16332845
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere daya ki yanka sai ki wanke ki soya a mai mai zafi..
- 2
Ki yanka albasa da dan yawa,sai ki yanka attargu da tumatir da sai ki saka mai a wuta indan yayi zafi sai ki zuba attargu da tumatir indan yafara soyuwa sai ki xuba albasa da da kayan kamshi da kayan dandano sai ki rufe ki barshi komai ya Hadi sai ki sauki ki hada da soyayar doya..
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7751255



sharhai