Soyayyen dankali da gasasshiyar hanta
#kanogoldenapron#wannan hadin yana kara lfy kuma yanada dadi sosai aci a abincin safe
Soyayyen dankali da gasasshiyar hanta
#kanogoldenapron#wannan hadin yana kara lfy kuma yanada dadi sosai aci a abincin safe
Steps
- 1
Zaki fere dankalinki iya yawan da kke bukata ki yan yanka ki soya shi amai
- 2
Zaki wanke hantar ki kisa mata kayan kamshi da sinadarin dandano ki barta yai kamar 2 hours komi ya shige jikinta saiki dauko kasko wanda baya kamu ki dora a wuta yadau zafi saiki sa mai kisa hantar
- 3
Ki jujjuya koina da koina saiki rage wuta ki rufe kibarshi yai laushi saiki bude ki yanka tumatir da albasa kisa ki zuba akai karki bari su dafe saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

Çhèf Àkàrśh
-

Chandu Pugalia
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Bhavna Gaur
-

Shuchi Jain
-

Akum Raj Jamir
-

Maman Ammabua -

Soyayyar kaza da flour da dankali
seeyamas Kitchen -

Poonam Sardana
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)







Comments