Shinkafa da wake (garau garau)

Garau garau abincin hausawa ne musamman wadanda suke a kano. Ina mutukar son garau garau domin shine abincin dana fi so naci yana d dadi sosai.xaki iya cinta da mai d yaji ko miya #garaugaraucontest#

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki daura tukunya a wuta ki zuba ruwa xaki gyara wake
- 2
Ki cire datti ki wanke shi sai ki xuba cikin ruwan d kika xuba a tukunya.
- 3
Ki rufe ki barshi ya dahu sosai kmar yadda yake a hoto, idan y dahu sai ki wanke shinkafa
- 4
Zaki xuba ruwa ki wanke ta.ki xuba a cikin waken ki juya
- 5
Ki yanka salak d kokwamba, tomatur, albasa sai kici dasu idan kuma d miya xaki sai ki hada miya kici dashi
- 6
Shikkenan....
- 7
Sai ki xuba gishiri d kanwa ki juya ki rufe tukunyar ki barshi ya dahu ya tsotse ruwan jikinsa
- 8
Gata ta dahu sai ki xuba a plate ko flask sai ki soya manja ko man gyada ko daka yaji mai dadi
Similar Recipes
More Recipes

sharhai