Soyayyiyar doya

Chef famara
Chef famara @cook_16381569

Na dawo daga school ciki na fayau kamar anyimin yasa, shine dalilin dayasa nayita nan da nan nagama ga sauri ga biyan bukata aci dadi lafiya

Soyayyiyar doya

Na dawo daga school ciki na fayau kamar anyimin yasa, shine dalilin dayasa nayita nan da nan nagama ga sauri ga biyan bukata aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki feraye doya ki wanke kizuba gishiri

  2. 2

    Ki jujjuya ki dora mai awuta ki zuba doyar acikin inyayi sai ki tsame sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef famara
Chef famara @cook_16381569
rannar

sharhai

Similar Recipes