Steps
- 1
Ki samu tukunyarki ki wanke ta tas ki zuba ruwa misalin kopi biyu
- 2
In ruwan sunka tausa,saiki tsoma indomi dinki cikin ruwan Nan har su tausa
- 3
Sannan ki samo gwagwa ki juye indominki ki tsane ruwan.ki ajiye indominki ya Dan Sha iska
- 4
Ki fasa kwanki ki saka Maggi da albasa da yaji sai ki kadasu sai ya kadu komai ya hade Kinga kwanki Yana kumfa
- 5
Sai ki dauko indominki ki hade su guri guda da kwanki ki juya su da kyau yadda zai game jiki.
- 6
Sannan sai ki dauko fry pan ko tasarki ki zuba man gyadan ki
- 7
In man yayi zafi sai ajuye hadin kwai da indomi cikin tasa har sai ya soyu sai ki juya dayan gefen Shima ya soyu.shikenan masar waina ta hadu.
- 8
Sai ci 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

Jose Navarro
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Hiroko Liston
-

salma bako
-

Helen Ochigbo
-

salma bako
-

Pheedow S
-

Bridget Abuh (Abuja Moms)
-

maya's_cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7829067














Comments