Rice n beans/fish n cabbage
The taste is wowww
Steps
- 1
First in a clean pot zaki zuba ruwa dan dai dai idan ya tafasa sai ki zuba rice ki per boiling dinta idan yayi sai ki sauke ki wanke kisa a colander ki ajiye gefe
- 2
Bayan kin gyara waken ki shima ki per boiling dinshi kisa albasa aciki saboda ya taimaka wajen sashi yin laushi idan yayi shima sai ki sauke ki wanke
- 3
Sai a cikin wani pot din kisake zuba ruwa dan daidai idan ya tafasa sai ki juye shinkafan da waken sai ki sa dan gishiri ki barshi ya dahu har ya tsotse
- 4
Bayan kin wanke kifinki kin marinating dinshi kaman na hour 1 sai ki dauko ki soya shi on a low heat baya son wuta sosai.
- 5
Sai ki yanka cabbage da cucumbern ki bayan kin gama sai ki serving rice n beans dinki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Khejur or Seedless Dates Khichudi
Madhumita Bishnu
-

Sautéed Sweet Potato and Beetroot Stems
Dorce Kim
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

pooja
-

Divya Rohit Sukhija
-

Leena Mehta
-

pranita Deshpande
-

Eashu Gagneja Ujjwal -

Bibhasini Patra
-

Prachi Nangru
-

Neelu B.
-

Mrs Musa
-

Shushi Sheikh









Comments