Miyan dankali da kayan lanbu

Yana da dadi abaki ga kuma sauki #goldenapron
Steps
- 1
Da farko zaki soya man ki da Albasa sai ki sa koren tattasai ki da koren waken ki soya tare sai ki kawa jajagen attaruga kisa a ciki ki soya dare.
- 2
Dama kin dafa dankali dinki sai ki kawo ki zuba a ciki ki kawo Kayan kanshi da Kayan dan dano duk ki zuba a ciki. Dama kuma kin tafasa naman ki sai ki zuba a ciki.
- 3
Sai barshi ya dahu kaman minti koma sai ki sauki.
- 4
Zaki iya ci da tuwon shinkafa ko taliya da sauran su. Aci dadi lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Maman ikhram dodar -

Passi Vikshali
-

Eeman's Kitchen
-

MHTD (my home to dishes): something simple
Bmoorefood🧁
-

Check out this delicious recipe zobo drink
maryamaAbdullahiZakariya
-

Robin Keith
-

BHOOMIKA GUPTA
-

CuisineGhar
-

Sam's Kickin' Breakfast Burritos! 🔥🌯
sam.sumadi
-

Zucchini Eggplant No Ham Parmesan
Joseph Waller






Comments