Masan shinkafa
Masa yarana sunason masa..inayawan musu masa Na semo da na shinkafa
Masan shinkafa
Masa yarana sunason masa..inayawan musu masa Na semo da na shinkafa
Steps
- 1
Da farko shinkafa na debo ynda nakeso iya yanda zai mana,najikashi da dare yakwana a ruwa
- 2
Da safe nadauko na wanke nadebi wani daban na dafashi..nazuba a ciki na dauko albasa na yanka a ciki NASA yist na gauraya duka na markada...
- 3
Bayan nagama markadena saina yanka albasa na kanana nazuba a ciki NASA sugar nasa backing powder na gauraya narufe na kairana..na barshi yatashi sosai..(note ko guri me dumi kikasamu kikasa a gefe zai tashi).
- 4
Bayan yatashi nakara gaurayawa na daura kaskon suyana a wuta na dauko mai nafara suya..innaga yasoyu sainajuya bayan shikenan saina kwashe..nayida miyan taushe ne da naman kaza(note.zaki iyacinshi da Zuma,miyan stew,ko kicishi da sugar) etc.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rebecca Dunsworth
-

Brad's Bacon and Pimento Cheese Pub Dog
wingmaster835
-

Ifeoma John
-

Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Black Pepper Velvet Cream Cheese Spread
Bianca Mwale
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Momyn Areefa -

Divya Haridas
-

Tayyaba Tayyaba
-

Jallop rice with stew and cosolow
Mum ashraf's kitchen
-

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Firdausy Salees
-

Ungarnished Grilled Spicy Gizzards&Liver
lusciouscenter_bysumy
-

Eeman's Kitchen
-

My Lamb Berry & Lime Tagine. 😘
Maureen 😀
-

Hayley Bradley





Comments