Hadin zogale
yana da amfani a jiki sosaii
Steps
- 1
Da farko zaki samu tukunya me kyau ki tafasa zogalenki se ki tsane shi sosaii karkibar ruwa ajiki
- 2
Se kidauko su tumatur,da koren tattasai da albasa ki yayyanka ki aje a gefe q
- 3
Kisami fryn pan dinki me kyau kisaka a wuta seki saka man gyada kadan seki dauko kwanki dakika buga shi kizuuba maggi aciki ki soya Amma seki juya Kwan ya dagargaje.in ya soyu sama sama seki dauko zogalenki ki zuba akan Kwan shima kijuya sosaii ki saka spices naki to taste sannan daga karshe kisaka tumatur da koren tattasanki se ki kashe wutan...daganan sekiy servin
Similar Recipes
More Recipes
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Desi Nariyal Chai or Coconut Shell Nariyal Chai
Namrata sarmah
-

Cafeishq
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Best Pulled Pork in Slow Cooker
Cooking with Kimberly Wood
-

Rae
-

MoPho
-

C-C-C Crock-Pot Chicken Cardiac Healthy
qtmonki01
-

Faith's Happy Kitchen
-

Shaheen,s cooking
-

Satya Jha
-

Semovita with egusi and water leaf soup
Hawwa Abdullahi Boyi
-

Maman ikhram dodar -

Udoka Anyanwu
-

Tripti Gautam
-

Shahida Parveen Riaz
-

vaishali srivastava
-

Mr. Sonny Santiago Diaz







Comments