Shinkafa Da doya Da miya da kunun Aya
Hmmm inason shinkafa da doya ..Ga kuma kunun Aya me sanyi ba wuya kuma Nada dadi
Shinkafa Da doya Da miya da kunun Aya
Hmmm inason shinkafa da doya ..Ga kuma kunun Aya me sanyi ba wuya kuma Nada dadi
Steps
- 1
Na daura ruwa a tukunya nadaura akan wuta nasa mangyada cokali 2 bayan yatafasa na wanke shinkafa nazuba
- 2
Na tafasa shinkafana sainasake wankewa...nadauko doyana fere na wanke na zuba a cikin shinkafa nasa gishiri kadan na rufe
- 3
Nasa mishi wuta kadan danya nuna da kyau...bayan ya nuna nasauke nasa a flast.
- 4
For miyana kuma na gyara kayan miyana na wanke na markada na dauko tukunya me kyau na daura nazuba mai nasoya nasa kayan miya..nasoya nadauko soyayyan nama nasa
- 5
Narufe nadauko kayan dandanona nasa nasa citta.nabarshi yacigaba da soyuwa..mintoti kadan naga yayi na sauke.
- 6
Kunun Aya..najika ayana na surfa na wanke sosai na gyara..nadauko kwakwa na fasa. Na yayyanka na dauko dabino nasa
- 7
Na kai markade.. After anmarkada nazo na tace nasa madara,sugar mazarkwaila,flavor. Nasa kankara nasa a frigsh..shikenan sai sha.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Meme
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Best Pulled Pork in Slow Cooker
Cooking with Kimberly Wood
-

Rae
-

MoPho
-

C-C-C Crock-Pot Chicken Cardiac Healthy
qtmonki01
-

Ay-sher Sadauki -

reemamakhija
-

Pooja M. Pandit
-

Best Pulled Pork in Slow Cooker
Cooking with Kimberly Wood
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Anju Singh
-

Sarah Wamai
-

The Foodie With The Book
-

Anuradha
-

Rooha Abdullah










Comments