White rice and potatoe soup

White rice and potatoe soup
Steps
- 1
Zaki daura rice dinki awuta kiyi parboiln nashi, in yayi kusan nuna ki sauke ki tace shi,ki wanke ki barshi ya tsane,sai ki maida tukunya ki yayyafa ruwa kadan akan shi,ki barshi ya nuna, sai ki sauke.
- 2
Zaki yanka kayan miyarki ki ajiye agefe ki yanka albasa, itama ki ajiye ki dauki dankalin ki itama ki yankata cube shape, ki wanke ko wannne su, kifara sa kayan miyar a pan ki sa albasa ki juye dankalinki akai
- 3
Ki barshi ya turara zuwa wani lokaci, sai kisa mai ludayi daya, kisa sinadarin dandano, ki rufe ki barshi zuwa 20mins kafinnan komai yayi laushi
- 4
Idan kika ga yayi haka ya nuna kenan ya fidda romon sa.
- 5
Sai ki yanka salad naki kici da abincin ki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Lubna’s Kitchen
-

Shari Meyer
-

Makhana Rabdi/ Kesari Makhana Rabdi for Navratri Festival 🌼✨
Navnita Jaiswal
-

Shobha Rathod
-

BB&Bz chef
-

mary jane
-

Durreshahwar Khan
-

Nana Aliyu
-

Madhumita Bishnu
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

John A. Moss II
-

Ham and Beans with Potatoes and Cornbread
⚡Welderwoman⚡
-

Nabeelah
-

Crustless Spinach Egg Cheese Pie
Rosalyn John
-

Neelima Chaudhary
-

Bethica Das
-

Jessica Godfrey
-

Mohor Sen
-

Sumy's delicious
-

Bhumika Gandhi
-

Shahnila Saleem

















Comments