Steps
- 1
Ki wanke kifin yafita tas
- 2
Ki yanka yakuwa, alayyahu da spring onions
- 3
Ki daka attarugu da garlic da ginger sai kisaka a tukunya sai ki sa mai ki soya sama sama, sai kisa sliced onions, tattase, spring onions, alayyahu, yakuwa da seasoning cubes ki juya sai ki raba into two
- 4
Sai ki jera kifin kaman haka
- 5
Sai kidauko sawran kisa asaman kifin kamar haka,
- 6
Ki rufe tukunya sai ki rage wuta ya nuna a hankali
- 7
Zaki Ci da tuwo ko semo
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Masoor bhat (rice) for short break recipe
Supriya Devkar
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

ZMA
-

Cherry Dr. Pepper Glazed City Ham
Lance Wilson
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

BizDak
-

SanJeeda Rehan Khan
-

Prerna Mohit Khurana
-

ingridbagnariol -

Fatima
-

Kanchan Chhabra
-

Sarita Kalra
-

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
-

Freespiritbooklover X
-

Àmieys Cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8118503




















Comments