Faten irish with fish
Faten irish with fish
Steps
- 1
Ki gyara irish dinki ki cutting dinshi kanana
- 2
Kisaka tattasanki da tarugu da albasa kisoya sama sama
- 3
Kisaka ruwa daidai wanda zai iya dafamiki irish dinki yanda bazaiyi yawaba kar ya cabe(damage) ki wanke kifinki a kitafasa shi da albasa da curry sothat yarage kari saiki game cikin kayan miyanki
- 4
Kisaka maginki da curry da koma sannan kisaka irish dinki kiwanke ki zuba idan yadahu shikenan
- 5
Kinsan irish bayason ruwa sosai baikai doya shan ruwa ba so ki kimanta ruwanda zakisaka aci lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Poha Kheer or Chirer Amrita Bhog
Kumkum Chatterjee
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Baked Ranch Parmesan Pork Chops
gwilliams Bermuda
-

StephieCanCook
-

No bake Peanut Butter cheese cake
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

TrailerParkBoils
-

erica.angleton
-

Mughlai parathay with Mughlai Boti #RamadankiTayari
Yasmin Irfan
-

Shrikripa
-

Fruit salad with leftover rice
Deepthi V J -

Maryam Kabir Moyi -

Monika Rana
-

Polly Basu
-

No bake Peanut Butter cheese cake
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

My folded Egg Breakfast with Asparagus
Maureen 😀
-

👨🍳 Karl 🌯🍕











Comments