Steps
- 1
Ki wanke naman ki ki saka a tukunya ba tare da ruwa ba
- 2
Ki sa wutar qasa qasa...ki yanka albasa akai,ki zuba kayan qamshi...ki barshi ya fara sulàla
- 3
Da qamshin ya kama jikin shi sai ki jajjaga attarugu Ki zuba ki qara ruwa...iya yanda kk son romon ki..
- 4
Ki zuba maggi...ki bar naman ya dahu,ki diga mai kadan.
- 5
A spices dina na farfesu,nafi zuba White and black pepper,paprika and bay leaf.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kipp Clark
-

Barnali Debdas
-

Mozzarella and Tomato Penne Lemon Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Bina Samir Telivala
-

Soumini Bhattacherjee
-

Tina
-

Crock Pot S’mores Bread Pudding
Crock Pot Girl 🤡
-

Yodaga
-

skunkmonkey101
-

Quick Creamy Italian Tuna Pasta Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Prasel
-

Prasel
-

Prasel
-

Polly Basu
-

Prasel
-

Prasel
-

Prasel
-

Prasel
-

Prasel
-

Prasel
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8256795











Comments