Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fara hada sikari da butter ki juya sosai sai ki zuba madara da flavor da kwai ki juya sosai sai ki sai ki zuba fulawa har ya ki motsa har ya hadi sai ki raba gida uku na farko ki zuba ja ba biyu pink.sai ki yi shape yanda kk so..
- 2
Ki samu faranti gashe ki saka takada sai ki jira ki saka abun gasheh da kk rika ki kunna ya fara zafi ki gasa kamar mint ashirin sai ki fitar..dadi baa magana.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8411403






sharhai