Umarnin dafa abinci
- 1
Kidafa wakenki yadahu seaki kawo shinkafarki ki zuba idan tayi laushi seaki tace ki turara kimaida ta ta turara idan seaki sauke kisa maida yaji d maggi da salad wnda daman kinyanka shi kin wanke ya tsane seaki kawo soyayyen naman kazarki kihada dashi kici shikenan aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8425472




sharhai