Bredi mai nama aciki

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan bredin yayi dadi sosai kuma yanada laushi musamman idan kika hadata da shayi kokuma lemo mai sanyi

Bredi mai nama aciki

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Wannan bredin yayi dadi sosai kuma yanada laushi musamman idan kika hadata da shayi kokuma lemo mai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour kofi uku
  2. Sugar chokali uku
  3. Madara rabin kofi
  4. Butter chokali uku
  5. Yeast chokali daya
  6. Kwai guda biyu
  7. Ruwa kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko natankade flour dina na ajiye agefe sai nadauko kwano mai kyau naxuba ruwa nasa yeast da sugar da flavor da kwai nayita juyawa har sugan tanarke sa na ajiye agefe. Sai nadauko wani bowl din naxuba flour din aciki nasa madara najujjuya sai nadauko ruwan sugar da na ajiye naxuba akai nakwabasu da kyau sai nadauko butter naxuba naci gaba da kwabawa har tayi laushi sodai sai narufeta nabarta zuwa minti talatin sai nadauko nasake bugata da kyau sai na yanyankata kashi goma

  2. 2

    Bayan nayanyanka sai nadau daya bayan daya ina fadadata da rolling pin sai nadauko hadin nikakkiyar nama na danayi da dankali dasu attarugu da maggi aciki nadauka naxuba aciki sai nayi amfani da meat pie cutter wurin manne bakin. Bayan nafadada tane sai nadaura akan meat pie cutter naxuba namar narufeta namanne bakin sai nashafa butter a baking pan dina sai najerasu nashafa kwai akai nagasasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes