Chicken teriyani da shinkafa mai spices

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

Chicken teriyani da shinkafa mai spices

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi daya
  2. Naman kaza(tsoka) kofi daya da rabi
  3. Mangyada rabin kofi
  4. 2Maggi
  5. Soysouce rabin kofi
  6. Ruwa rabin kofi
  7. Veniger cokali daya
  8. Albasa kwatan kofi(wadda aka yanka)
  9. Corn flour cokali daya
  10. cokaliGishiri kwatan
  11. Lemon tsami daya
  12. Cinnamon cokali daya
  13. Supreme spice cokali daya
  14. Tafarniwa cokalin shayi daya
  15. Attarugu cokalin shayi daya
  16. Sugar cokali biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na dora tukunya a wuta na zuba mangyada cokali 4, na zuba supreme spice da cinnamon ko wanne rabin cokalin shayi na juya sosai se na zuba rice dina na ci gaba da juya wa sosai har shimkafar ta fara komawa brown, na zuba ruwan sanyi sosai, bayan titiri ya rage, na dauke shinkafar na zubar da wannan ruwan na sake wankewa kafin na mayar da ita a wuta na zuba wani cinnamon da spice kadan da gishiri da mangyada kadan da ruwan da ze isa dafa shinkafar.

  2. 2

    Na yanka naman kazan nayi musu tsawo tsawo na ajiye gefe

  3. 3

    Na dauko bowl na zuba soysouce,ruwa, veniger, sugar, salt, cornflour, tafarnuwa, attarugu, maggi na juya sosai na ajiye gefe

  4. 4

    Na dauko souce pan na dora a wita na zuba mangyada cokali ukku, na zuba naman da na gyara na zuba cinnamon na ci gaba da juya wa harna tsawon mintuna goma, kafain na dauko hadin soysouce na juye acikin pan dina na ci gaba da juyawa har ruwan ya sotse ya rage kuma yayi kauri, kafin na kashe wutar na saukar.nayi serving nayi garnishing da lemon tsami wanda na matse lokacin cin abincin.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes