Kukis

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Kofi daya
  2. Bota cokali hudu
  3. Sugar yadda kike so
  4. Madara cokali biyu
  5. Kwai daya
  6. cokaliBakar hoda Rabin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba sugar da bota ki jiya,sai ki fasa kwai ki zuba tare da madara

  2. 2

    Sai ki dauko fulawarki ki zuba bakar hoda acikinta sai ki zuba acikin hadin botanki

  3. 3

    Ki juya sosai sai ki saka a gidan kankara har awa daya(1 hr) sai ki dauko Kiyi mishi irin shape din da kike so sai ki kasa a abin gashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes