Parpesun naman Kaza

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Parpesu yana taimakawa jen gyara baki ga mai lafiya ko mara lafiyan da ke gagara cin abinci #parpesurecipecontest

Parpesun naman Kaza

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Parpesu yana taimakawa jen gyara baki ga mai lafiya ko mara lafiyan da ke gagara cin abinci #parpesurecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50 mins
3 yawan abinchi
  1. 1.5 kgKaza daya mai nauyin
  2. Tattasai hudu
  3. Attarugu uku
  4. Albasa biyu
  5. Dunkule biyar
  6. Citta
  7. Tafarnuwa
  8. Kayan qamshi
  9. Kori
  10. Anis star
  11. Naanaa
  12. Gyadar miya
  13. Kanumfari

Umarnin dafa abinci

50 mins
  1. 1

    Farko bayan na gyara kazata sai na wanke ta tas. Na yanka.

  2. 2

    Kayan qamshi na dibi kadan kadan na daka shi.

  3. 3

    Sai na sawa kazar kayan qamshi da dunkuke na gauraya sosai. Na barta na tsawon mintuna 10.

  4. 4

    Na jajjaga kayan miya na na aje a gefe.

  5. 5

    Na samu tukunya na juya hadin kazar na yanka albasa sai na juye jajjagen akai sai na sa ruwa na motsa shi yanda koina zai ji komai sai na rufe.bayan mintuna 30 na sauke. Sai ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes