Sauce din kaza
Umarnin dafa abinci
- 1
A samu tsokar kaza a zuba a turmi a daka ta
- 2
A dauko albasa attaruhu da karas a wanke da ruwan gishiri a yankasu
- 3
A daura abun suya a kan wuta a zuba mai in man yayi zafi a zuba dakaikain nama kaza da attaruhu albasa a dan zuba ruwa kadan ba dayawa ba a zuba kayan kanshi da sinadarin dandano
- 4
Idan ya kusan dafuwa sai a dauko karas a zuba a kai a barshi ya dan kara mintina kadan sai a sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8426894







sharhai