Parpesun kayan ciki mai ruwa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Shi wannan akanyishi ne da ruwa sosai saboda masu fama da mura idan sun sha zai narka majinar dake kirjinsu ya fita tas. #parpesurecipecontest.

Parpesun kayan ciki mai ruwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Shi wannan akanyishi ne da ruwa sosai saboda masu fama da mura idan sun sha zai narka majinar dake kirjinsu ya fita tas. #parpesurecipecontest.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kayan cikin rago kilo daya
  2. Tattasai guda biyu
  3. Attarugu guda hudu
  4. Albasa biyu
  5. Tafarnuwabari biyar
  6. Citta dunkule biyu
  7. Dunkulen dandano hudu

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Farko zaki wanke kayan cikin tas sosai saboda wajeje masu aje kashi.

  2. 2

    Sai a zuba a tukunya a jajjaga kayan miya a sa a yanka albasa asa citta da tafarnuwa sai a zuba dunkule asa ruwa sai a motsa shi a rufe a barshi tsawon mintuna Arba'in sai a sauke a ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes