Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8487441

Ferfesun naman karaman dabba akwai dadi ci da dare
Ferfesun naman karaman dabba akwai dadi ci da dare
Ferfesun naman karaman dabba akwai dadi ci da dare
Ferfesun naman karaman dabba akwai dadi ci da dare
Dah farko xaa wanke a gyara nama, sai a yanka albasa akai asa ginger kadan dah maggi dah tafarnuwa a sa ruwa akadan sai a daura a wuta ya dafu. In ya kusa nuna sai asa jajjagen kayan miya dah salt kadan abarshi kamar 10 minute sai a sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai