Hadadden Na,a na,a da citta

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Wannan hadin iyalina suna sonshi sosai, musamman idan zamu kwanta nakan hada mana shi musha, yana Kara lfy sosai yana magance, mura, ga kuma bude kwakwalwa.

Hadadden Na,a na,a da citta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan hadin iyalina suna sonshi sosai, musamman idan zamu kwanta nakan hada mana shi musha, yana Kara lfy sosai yana magance, mura, ga kuma bude kwakwalwa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti sha biya
mutum hudu
  1. ganyen na,a na,a
  2. Citta
  3. Sugar/zuma
  4. Kanumfari

Umarnin dafa abinci

minti sha biya
  1. 1

    Zaki daka zuba ruwa a tukunyarki yadda kk so,sai ki zuba na,a na,a da cittarki, da Zuma/sugar a kan wuta, karki manta da kanumfari, sai ki rufe ki barshi ya tausa, sosai sai ki dauko abin tacewa ki tace a flask, sai sha😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes