Steps
- 1
A wanke nama a tafasa shi d Maggi d Dan gishiri d kayan kamshi d tafarnuwa d albasa a bar shi ya Yi laushe sosai sai a sauke a kwashe shi daga cikin ruwan naman
- 2
A fere dankali a yanka shi kanana a tafasa shi d gishiri kadan idan ya you laushi sai a tace shi a kwalanda
- 3
A dora Mai a wuta idan yayi zafi zai a soya dankali a ciki idan ya soyu sai akwashe, sai a zuba nama a soya shi idan ya soyu sai a kwashe
- 4
A dora kamar tukunya a zuba Mai d albasa a soya sama-sama sai a zuba jajjagen attaruhu d albasa a ciki a soya a sa Maggi d kayan kamshi a ciki sai a juya sannan a zuba Naman d aka soya a ciki a juya kayan miyan y Kama jikin Naman sai a sauke a barshi y huce
- 5
Sai dauki dankali a tsira shi a jikin tsinken sakace sai sa nama haka za a Yi har a gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

jenscookingdiary
-

tamiller1954
-

Bren
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Jennifer Stephens
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Mai Tarek
-

Shivangi Khetrapal
-

anamika sharma
-

christim Bites
-

Himali Pujara
-

Gupta Mithlesh
-

seema mishra
-

The Credit Crunch Cooke (Sarah Winkle)
-

Ila Palan







Comments