Steps
- 1
Da farko zaki surfa wakenki ki wanke ki gyara,sai ki bayar a markada miki yayi laushi sosai,kuma kada asa ruwa.
- 2
Idan anyi markaden sai ki buga kullinki ki kawo fari maggi kisa da onga. Idan da yawa zaki iyasa maggi star ko guda biyu idan kuma ba yawa zaki iya bari haka sai ki gauraya ya hadu. Idan da bukatan ruwa sai ki dan zuba kadan ki gauraya.
- 3
Sai ki dora mai a wuta kisa albasa,idan yasoyu sosai yayi zafi sai ki fara diga kullun waken ki a cikin mai din. Idan bangare daya ya soyu sai ki juya dayan bangare,ida ya soyu sai ki kwashe ki sake zuba wani... Da haka har ki gama.
- 4
Note:Abun da yasa ba'a son sa Maggi ko yawaita shi shine yanasa kosai yayi tauri.
Similar Recipes
More Recipes
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Hot spicy fried chicken tenders
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Peanut Butter & Chocolate Monkey Bread
Cooking with Kimberly Wood
-

Koya Matsuno
-

Tender Coconut Rose Petals Ice Cream
Ila Palan
-

Tanuja Keshkar -

Cazlouanne
-

Bethica Das
-

Asma'u Sulee -

Fatima Ibrahim
-

Saba Tahseen
-

Chocolate shake (with out chocolate)
Zeenat Yaseen
-

Meemee's Kitchen









Comments