Chicken yoroba stew
#Ramadhan things✨💃
Steps
- 1
Zaki markada duk kayan miyan ki daban-daban sannan ki dora tumatur da tattasan ki a wuta idan ruwan ya tsotse sai ki zuba manki ki soya sama-sama.
- 2
Daganan sai ki kawo ruwa dai-dai bukata ki zuba sai ki rufe,idan ya tafasa na wasu mintuna sai ki kawo naman ki zuba a ciki sannan kisa kayan dandano da tafarnuwa da sauran kayan kamshin sannan ki kawo attarugu da albasa ki zuba ki gauraya sannan ki rufe sai ki rage wuta ki barshi na wasu mintuna ya karasa nuna.(zaki iya kara attarugu inkina son yajin sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Dave Vishakha
-

Leelumae
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Orzo and Mini Sausage Meatballs
Christina
-

Basil Tomato Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Bibhasini Patra
-

Char Siew Honey Glazed BBQ Pork
Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

AnithaUmasankar
-

Akriti Sharma
-

Suhani gupta
-

jyoti prasad
-

Make and freeze samosa in budget
Zeenat Yaseen
-

Lalit Kumar
-

Suhani gupta
-

himanshi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8582543








Comments