Steps
- 1
Dafarko xaki xuba wakenki cikin turmi kiyayyafa madhi ruwa saiki surfeshi kiwanke kicire hancin tas
- 2
Saiki wanke kixuba albasa,tattasai da attarugu akai maki niqa
- 3
Idan an markafoshi saikixuba magginki,gishiri,da spices
- 4
Kixuba manja kadan a containers dinki ko gwangwanin madara
- 5
Xai kixuxxuba kullun aciki yafi rabi dakadan if nt in yadahu xaicika yaxube
- 6
Saikidaura tukunya awuta kixuba ruwa saiki dauko wani marfin tukunyan wanda xaishiga ciki yaxauna yarufe ruwan kisaka
- 7
Saiki jejjera containers dinki aciki kirufe tukunyan tarufu sosai
- 8
Saikibarshi yadahu,xaki iyasanya toothpic aciki inkika xare bbu qullu ajiki yadahu se asauke axuba soyayyen manja da yaji aciki
- 9
Inkinaso xaki iyaci da sauce....Aci dadi lfy,Iftaaar Mubarak
Similar Recipes
More Recipes
-

Shari Meyer
-

Makhana Rabdi/ Kesari Makhana Rabdi for Navratri Festival 🌼✨
Navnita Jaiswal
-

Shobha Rathod
-

BB&Bz chef
-

mary jane
-

Durreshahwar Khan
-

Nana Aliyu
-

Madhumita Bishnu
-

Shivani gori
-

Prachi Phadke Puranik
-

Spicy Ranch Chicken Crescents 🥐
Crock Pot Girl 🤡
-

Sweet and Spicy Chicken (Indonesian Style)
Foodielover
-

Earl Grey Scones for the airfryer
Katatonickat
-

shimi
-

Sherry Busche
-

Syeda Atifa
-

Mamta Rastogi
-

pushpa rani
-

Sertou's Kitchen
-

Jyoti rukhaya -

Rachna
-

anu gaba
-

pinky rajpal
-

Hem Lata Srivastava






Comments