Steps
- 1
Ayi grating din tattasai, tumatir da albasa. A soya manja da albasa sai a zuba nikakkun kayan miyan a soya. A tafasa nama a dafa gande tayi laushi sai a tsane ruwan tafasan zakiyi using wajen tsaida ruwan miyar bayan kayan miyan ta soyu.
- 2
A zuba ruwan tafashen cikin soyyayar kayan miya a kara Maggi kadan da spices sai a zuba tafassheshen nama da wankekken kifi da ganda a rufe su nuna na tsawon minti goma shabiyar
- 3
A zuba nikkakiyar agushi da ganyen ugu a rage wuta a bargain ya karasa nuna na minti goma. Za'a iya ci da sakwara, semo, masa, sinasir, tuwon shinkafa etc
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Bethica Das
-

Delicious nutritious healthy Apple dry fruit smoothi
Ramaben Joshi
-

Decphna
-

Glkota1963 -

Shivani gori
-

Fillet Steak with White Truffle Mushroom Risotto
Bee Vinitra
-

✨ Ruby Crunch Rainbow Salad 🥕💜🥜 | Creamy Lemon Yogurt Dressing
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Rekha Bapodra
-

Madhumita Bishnu
-

Christina
-

Savory Smoked Sausage Soup with Veggies 🥣
Crock Pot Girl 🤡
-

Keto Vanilla Chocolate Custard Pie
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

pnut00.jw -

Arachana ( Tanya)
-

K&K Kitchen
-

Hashal Anani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Chips with vegetable sauce and fish
Hashal Anani
-

Rabi'atu Kabir Yakubu
-

mcknight.chelsea
-

How to preserve Green Chilli, Garlic and Ginger Paste
Krishna Biswas
-

Debra -

Truptirani Sahu







Comments (2)