Cucumber,mint leave juice

Wannan lemu yahada kayan itatu masu amfani da qarin lafia ajiki kuma ga dadi don haka kigwada cikin wannan watan don seda abu me sanyi#ramadhanrecipecontest#
Cucumber,mint leave juice
Wannan lemu yahada kayan itatu masu amfani da qarin lafia ajiki kuma ga dadi don haka kigwada cikin wannan watan don seda abu me sanyi#ramadhanrecipecontest#
Steps
- 1
Dafarko zaki ajiye dukkan abubuwanda kike buqata akusa kiwankesu
- 2
Saiki qanqare cittanki kizuba a blender da cucumber da mint leaves sekiyi blendin da ruwa
- 3
Saikitacesu kixuba sugar kimatsa lemun tsami Aciki sannan kisaka lemongrass aciki kibarshi yajiqu
- 4
Inkuma kina sauri xaki iya saka lemongrass din gaba daya kiyi blending amma kadan xakisa don yanada qarfi sai azuba mashi qanqara...
- 5
Asha dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

🍆🥔🌶️ Chatpata Aloo Baingan Bharta
Khanfaiziya5 -

Vietnamese Chicken & Cabbage Salad
Bee Vinitra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Anda Ghotala (Surat Street Food)
Bethica Das
-

Cluelesskitty
-

Bina Anjaria
-

Grill-Master
-

Spinach Lasagna Rolls* vegetarian *
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

Tristan dyet
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Shikha Vijay
-

Roasted cashews/ keep tummy filling
Jassi Aarif
-

Potato Cheese & Onion Oven Bakes. 🤗
Maureen 😀
-

Faten wake me dankali da hanta
Aunty Subee
-

Nneka Okonkwo Abjmoms
-

Tamana abid
-

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
-

Rimple Kataria
-

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰












Comments