Sweet potato & beef source
Steps
- 1
Zaki samu dankalinki ki free sannan sai ki yayyankashi yadda kike so sannan ki sulalashi zaki barbada masa gishiri kadan sai ki dorashi kan wuta idan ya nuna sai ki sauke
- 2
Sannan ki fasa kwai ki yayyanka albasa acikin sa sannan ki fara tsoma dankalin acikin ruwan kwan
- 3
Sannan ki daura manki yayi zafi sai kina saka dankalinki acikin ruwan kwai sannan kina sawa acikin manki da kan wuta idan ya soyu zai yi ja
- 4
Sannan ki samu kayan miyar ki ki jajjagasu ko kiyi blanding amma kar yayi laushe ki daura awuta idan ruwan ya kane sai ki zuba mai daidai kina soyawa idan ya soyu sai ki zuba species din ki da maggi da curry sannan ki dauko namanki dakika tafashi da kayan kanshi sai ki zuba shi aciki idan ya dan kai 2mint sai ki sauke shi kenan kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Deepti Johri
-

Ankita Kapil Varshney
-

Padmini Venkatesan
-

High-Protein Garlic Chicken Fried Rice Recipe
Chef Jasbir
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

ZMA
-

Gabe
-

Miso Butter Roasted Cabbage Wedges
Brian Moore
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Sour Grape & Rosewater Syrup (Sharbat-e Abghooreh)
Fateme Persian Kitchen
-

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

Sakshi Parwani -

Martie Linde
-

Mamanjay
-

Uzma's recipes
-

khayrees Tasty bites
-

Lucky Chopra
-

Neha Gera
-

Mom mufeedah
-

Indrani Chatterjee









Comments