Steps
- 1
Dafarko zaki jika wake Inya jiku ki surfa ko ki murje da hannu depending on yadda yafimiki sauki,saiki wanke kicire bawon
- 2
Saiki sa tarugu tattasai da albasa amma ni a Alalen da busashshe tarugu da tattasai nayi amfani a sauce nasa fresh ones
- 3
Saiki kai nika ko ki nika, Bayan an nika Kisa Maggi da gishiri da Mai Kadan sbd Kar ya riqa likewa a Leda saiki bugashi ki sa ruwa daidai kaurin dakikeso
- 4
Saiki kulla cikin leda santana dama kin dora ruwa a wuta inya tafasa Kisa Alalen kibarshi ya dahu saiki sake,
- 5
For the sauce ki dora manja a wuta inyayi zafi Kisa jajjagaggen tarugu da tattasan ki saikisa albasa kiyankata dayawa kuma manya saikisa Maggi da sauran spicies saiki soya inya soyu Kisa kifin gwangoninki ki motsa Kadan kadan Kar kifin ya farfashe saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Brioche Bread Pudding with Caramel Sauce
StephieCanCook
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

lyannev1991
-

Neelam Chopra
-

Daisy Makaji
-

Rimpa Bose Deb
-

Anjumara Rathod
-

Epseeta Panigrahi
-

Safa Anis
-

Jagruti Jhobalia
-

Sharmin Zshan
-

Uma Pandit













Comments (2)