Miyar kubewa danya1

Ina son miyar kubewa danya fiye da kowacce irin miyar bahaushe.
Miyar kubewa danya1
Ina son miyar kubewa danya fiye da kowacce irin miyar bahaushe.
Steps
- 1
Zaki wanke kubewarki, ki raba gida biyu, rabi zaki markada a blander da ruwa. Rabi kuma zaki yankata kanana.
- 2
Ki jajjaga attaruhu da albasa ki zuba a tukunya, ki saka timatir na leda da manja, gishiri da sinadaran dandano ki soya.
- 3
Sai ki zuba ruwa dai dai yanda yawan kubewarki take, zaki fara zuba kubewar da kika yanka, ki jefa kanwa 'yar kadan ki rage wutar dan kubewar ta tafaso, sai ki juye wadda kika markada ki saka kifinki, bayan kin soyashi.
- 4
Idan kubewar ki ta dahu zakiga mai ya tsatsafo kuma zata hade jikinta.
- 5
Zaki ci wanan miyar da tuwo, semo ko sakwara.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Sharon Ellis
-

Crockpot garlic Parmesan chicken
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Freddycrue
-

Ankita Juneja
-

Rita Mehta ( Super chef )
-

Geeta Khurana
-

Rashmi Agarwal
-

khyati
-

Mr.Micky_mouse
-

chhaya bansal -

Maryamaminu665

















Comments