Shayi me madara
😋😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9953808
😋😋😋
😋😋😋
Kisami tukunya me kyau ki dora ruwa a tukuya yayi kamar minute 5 idan ya tafasa sai ki sauke kisa a cup kisaka Lipton, sugar, madara. Sai ki sha da bread kuda biscuit.
An kwafa!
More Recipes

sharhai