Meat loaf

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Yayi dadi sosai gaskiya.

Meat loaf

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yayi dadi sosai gaskiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama (minced meat)
  2. Burbushin biredi
  3. Kwai
  4. Attariku
  5. Magi
  6. Tafarnuwa
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada baki daya a kwano sai agasa shi,zaa Iya ci a haka ko kuma,ayi sandwich dinsa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes