Dafadukan taliya da wake

#Kadunastate. I really like pasta with beans, its yummy.
Dafadukan taliya da wake
#Kadunastate. I really like pasta with beans, its yummy.
Steps
- 1
Ki tafasa wake in ya kusa nuna ki juye a matsami. Ki gretin kayan miya kar ki cika tumatir ya zama jan tattasai yafi yawa. Ki yanka albasa slize keep aside.
- 2
Ki daura tukunya a wuta ki sanya mai da albasa ki soya, sai ki zuba kayan miyan da ki kai gretin ki soya sama-sama, ki tsaida ruwan sanwa ki sanya maggi, gishiri, spices, curry. Ki rufe tukunya inya tausa ki sanya waken.
- 3
In kin tabbatar waken ya karasa nuna sai ki sanya taliya dan ita ba tada wiyar dahuwa, ki juya sosai. In ruwan ya kusa shanyewa sai ki sanya albasa ki rufe tukunya ki rage wuta ya karasa a hankali. Da yayi ki zuba a mazubi sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Roasted Tomatillo and Garlic Salsa
Boca de Fogo
-

Mad Cook
-

purple_acied
-

Rebecca -

Chicken and Bacon with Brown Rice
Dan Flynn
-

Poonam Gupta
-

Geeta Khurana
-

Sanjana Jai Lohana
-

Neelu B.
-

Bobly Rath
-

Upside down Sweet lime,cream cheese,cake and ice cream pudding
Khyati Dhaval Chauhan
-

Jamun, soda and ice cream Mocktail
Khyati Dhaval Chauhan
-

BHOOMIKA GUPTA
-

Gupta Mithlesh





Comments