Steps
- 1
Zaki bare bayan kwakwanki ki grating dinshi
- 2
Sai ki zuba madara da sugar a bowl da ruwa kadan kita gaurayawa har sugar din ya narke
- 3
Sai ki daura frying pan a wuta kizuba wannan madara dinda kika kada kita gaurayawa zai taso kamar zai zube sai kita gaurayawa har yayi kauri sai ki dauko grated kwakwa dinki kizuba yayi kamar 5minute sai ki dauko sauran garin madara ki zuba ki jujjuya
- 4
Sai ki sauke ki mulmula dama zaki bar sauran kwakwa sai ki barbada grated kwakwa dinki akai sai kisa a fridge yayi sanyi sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Soto Ayam (Indonesian Yellow Chicken Soup)
jenscookingdiary
-

Urban Kitchen
-

Tripolitan Cuisine
-

sashi
-

Saboor Saboor
-

Morwa Makofane
-

Aysha Koteshwar
-

Shruthi Rani
-

Bhavana Bhakhri
-

Shabana Safdar
-

Subhalaxmi Samantaray
-

Kanako Yagi
-

Paneer tikka👉 delicious party starter
Arachana ( Tanya)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10672477

















Comments