Vanillah cupcakes
Vanillah cupcakes
Steps
- 1
Dafarko zaki fara tankade fulawarki sai kizuba baking powder dinki aciki sai ki ajjiye a gefe
- 2
Sai kisamu bowl dinki kizuba butter sai kidan fara buga ta sai kizuba sugar dinki kitayin mixing dinshi har sai kinga yadawo yai haske yai fari
- 3
Sannan sai ki dauko kwanki kidunga sakawa daya bayan daya har kigama zubawa kinayi kina mixing dinsu tare yabugu sosai amma bakamar yadda kika buga sugar da butter dinkiba
- 4
Sai ki dauko madararki kisamu kizubata a cup sai kizuba ruwa yakai half sai kizuba acikin butter,sugar da kwanki ki buga su amma basosaiba
- 5
Sai kidauko tankadaddiyar fulawarki da baking powder dinki saiki kidunga zubawa a hankali a hankali har sai yakare
- 6
Sai ki dauko flavour dinki ki zuba sai ki kara juyawa amma zaki iya saka flavour dinki tundaga farko wajen da kika zuba butter
- 7
Sai ki dauko baking pans dinki idan kina da takardaa kisaka idan baki da ita sai kidunga daukan ko wane cupcake pan dinki kina shafa mishi butter kina zubawa
- 8
Sai ki fara free heating oven dinki saiki zuba idan kuma local baking zakiyi tukunyarki zaki samu saiki samu tankadaddiyar toka ko kasa mai kyau sai kizuba a tukunyar saiki samu jarida kifufe tokar sai ki jera pans dinki akai
- 9
Yadanganta da wanne irin oven kike using sai ki saita time kina lekawata farin glass dinki idan yyi sai aci dadi lapiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Kitkat/M&M Vanilla Birthday Cake 6”
purple_acied
-

Hilary
-

Jacqueline
-

Seejal Khan
-

Bihun Goreng Kampung (Village Fried Rice Noodles)
jenscookingdiary
-

Ameenah Saidu
-

Kitkat/M&M Vanilla Birthday Cake 6”
purple_acied
-

Rosann -

Areeba Masroor
-

Ankita Basu Saha
-

Umbreen Musa
-

Instant Pot "New World" Chicken Paprikash
Goatermeister









Comments