Fatan dankalin hausa

Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dan kalin hausa
  2. Attaruhu
  3. Mai
  4. Mage
  5. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu dankalin ki ki firi shi saiki yanka yanda kikiso saiki daurayeshi sannan ki ajiye saiki samu attaruhu kigyara ki jajjaga

  2. 2

    Sannan ki samu tukunya ki dura akan gas dinki saiki zuba mai yai zafi saiki zuba attaruhun ki

  3. 3

    Saiki suya shi sosai sannan ki zuba magi,curry,sannan ki zuba ruwa yanda zai dafa miki dan kalinki inya tafasa saiki zuba aciki kirufi yadahu sosai zakiga kinasa abin juyawa zakiga yana babiwa saiki sauki abinki shikkinan sai ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
on

Comments

Similar Recipes