Steps
- 1
A wanke kaza a zuba kayan qamshi da Maggi ciki a barsa ya nuna. A jajjaga kayan miyar a soya da manja sai a daka daddawa a zuba da ruwa ya nuna.
- 2
A zuba tafassashen Kazan da ruwan cikin miyar ya cigaba d nuna. In naman kazar ya fara fashewa sai a kada Kukar ciki a barsa ya kara nuna na mintina biyar.
- 3
Za'a iya ci da tuwon masara,semo,shinkafa ko kuma biski
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Sangita Vyas
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Dahi Baingan (Eggplant in Yoghurt Gravy)
Bethica Das
-

Beena Radia
-

Rehana Wasim
-

Sarvat Hanif
-

Lauren
-

Rae
-

Andrea
-

Honey brown sugar toasted pumpkin seeds
Chef Nena
-

1953kenny
-

Subhalaxmi Samantaray
-

Zahra_meys Delicacies
-

Italian Flavoured Cheesy Namakpare
Asifa Kouser
-

Sweet Afreen khan -

Lauren
-

Hamza khan
-

Sonia
-

Sufiya Shaikh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10906622










Comments