Special baked chicken

Kazar nan tayi dadi sosai uwar gda yadda bakya tunani daure ki gwada godiya ga karima's kitchen.
Special baked chicken
Kazar nan tayi dadi sosai uwar gda yadda bakya tunani daure ki gwada godiya ga karima's kitchen.
Steps
- 1
Da farko zaki wanke kazarki tatas ki saka a quallender ta tsane saiki zuba a tukunya ki zuba ruwa kadan ki yanka albasa ki wanke ki zuba ki wanke tomeric da ginger ki gurza ki zuba saiki saka maggi da gishiri da kayan kanshi ki daura akan wuta a dahu na 20 to 25 minutes.
- 2
Saiki sauke ta ki tsame cikin ruwan tasha iska, saiki samu attaruhun ki kamar guda 5 ki wanke ki jajjaga saiki samu bowl ki zuba ketchup 2 spoon mayonnaise 2 spoon ki zuba ki zuba attaruhu ki jujjuya saiki saka maggi 1 da suger kadan da farin mai ki jujjuya su hade jikin su, saiki zuba naman kazar nan a ciki ki jujjuya saiki samu roba mai murfi ki rufe ki saka a fridge tsahon 3 to 5 hours.
- 3
In tayi kamar awa 3 zuwa biyarr din saiki fito da ita ki kunna oven, saiki samu foiled pepper ki shafa mai a jiki ki juye kazar nan ki saka a oven tsahon 20 to 30 minutes shikenan saiki cireta ki zuba a kwano aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Instant pot philly cheesesteak pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jessmoomoo -

Dan Flynn
-

Elyse Rose
-

Santy Coy
-

Anshul Chaudhary
-

Kuldeep Kaur
-

Sakshi Chaturvedi
-

Ruchika Rajvanshi
-

vivia -

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Bharti Dhiraj Dand
-

Ruchita Chauhan
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Sinorita Dash










Comments