Steps
- 1
Da farko zaki bada shinkafarki a barzo miki....ayimiki manyan barji yafi kyau...
- 2
Seki tankade ki wanke ki dorata a cikin steamer(madambaci) ki turarata na 30min....
- 3
After 30min seki sauketa ki juye a babban abu wanda zaki hada aciki..seki yayyafa ruwa domin ya warware amma karki cika..
- 4
Seki zuba jajjagen attaruhunki da albasa wanda kika yanka slice,sekisaka maggi,pinch of salt,mai,gyada,seki zuba danyen zogalenki gyararre... Ki juya komai ya hade sosai seki maidashi acikin steamer... Ki rufe koina kada kibari iska ta shiga sabida shi suraci ke dafashi.....da kinji kamshi ya na tashi ya dahu kenan seki zuba kiga idan komai ya dahu...idan be karasa ba seki kara yayyafa masa ruwa ki rufe yakarasa dahuwa.....
- 5
In one side ki yanyanka cabbege,carrot,cocumber,ki dafa kwai...idan kinaso ki soya mai ki daka yaji kici dashi.....
Similar Recipes
More Recipes
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Banana Chocolate Chip Mini Loaves
Justin Gonzalez
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Bashed Cooking
-

Crockpot Chicken 🐔 Pot Pie with Cheesy Biscuits
Crock Pot Girl 🤡
-

Ashley Clare
-

rella21
-

Joyeta Biswas
-

Ajwain BlackSalt Stuffed Paratha
Ila Palan
-

Madiha Ali
-

Ghazala Israr
-

Diksha Singh
-

Shivangi Jain
-

Areeba Masroor
-

Diksha Singh
-

Shaila Kattikar
-

Afshan Tabassum










Comments (3)