Tuwon semo da miyar daddawa #onetreeonerecipe

Fatima Yusuf Yari @oummulBanat
Dedicated to my luvly momma don awurin ta na koya tanason miyar soaai
Tuwon semo da miyar daddawa #onetreeonerecipe
Dedicated to my luvly momma don awurin ta na koya tanason miyar soaai
Steps
- 1
Xaki jajjaga kayan miyarki gaba daya tare dasu tafarnuwan ki da daddawa
- 2
Ki xuba manja ki a tukun ya kixuba albasa
- 3
Se ki juye kayan miyar ki soya sama sama
- 4
Se ki tsaida ruwan miyar ki kadan don bsyason ruwa sosai
- 5
Idan ya dau tafasa seki xuba su dandanon ki da soyyan kifin ki, idan kuma da nama xakiy tunda wuri xaki saka
- 6
Seki rufe kibarshi ya kuma dahuwa shikenan. Se ci
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Rachana Sagala
-

Sanuber Ashrafi
-

Swati Sheth
-

Shobha Deshmukh
-

Tri Color Flower Shape Mini Chilla (For Independence Day)
Navnita Jaiswal
-

Guruji Kitchen
-

Cyrus Sifa
-

Air Fry with Me
-

sharon -

Chef Nena
-

Fatima Mehmood Mughal
-

Mix fruit cake | Christmas cake
Ashi Ashi -

Arachana ( Tanya)
-

Dhruti Chaitanya Shah -

Mubashirin Noori
-

suman lalit Food Recipes -

Kavita Kapoormehrotra
-

Javeria Amad
-

Ponmani Ramkumar
-

Chef Tripti Saxena
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11230248










Comments