CHIN-CHIN

Chin-chin 😋👌
Am ummie bello
xaka iya cinshi with coffee tea da breakfast wasu kuma su ci shi hakanan
CHIN-CHIN
Chin-chin 😋👌
Am ummie bello
xaka iya cinshi with coffee tea da breakfast wasu kuma su ci shi hakanan
Steps
- 1
Kiyi mixing din sugar,kwai, pinch of salt sai butter bayan kingama saiki juye a bowl din ki kixuba baking powder ki motsa nidai na diga mai kadan
- 2
Saiki xuba fulawar ki kihau dough dinki kitabbata komai ya hade saiki rufe within 10min
- 3
Bayan kingama saiki fara yankawa kamar yanda kikaga picture dina nayi amfani da sabuwar razor blade ne wajan yin shape din da kuma hannu na
- 4
Dakin gama sai xuba mai a frying pan sai soyawa sai ci😋👌
- 5
Sugar syrup:-xaki xuba ruwanki kadan a tukunya ki yanka lemun tsami ki xuba sugar kibari harsai ya fara yauki na sugar din yin aya sannan kisafke, ki samu cokali kiringa diba kina xubawa asaman chin-chin din kamar yanda kuka ga picture din.
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Kim Harbin Klink
-

Pineapple-Mango Ghost Pepper Hot Sauce (X-Hot! 🔥)
Boca de Fogo
-

Smashedcheeseburger and German Fried Potatoes
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ana Coen
-

Cucumber Banana fritters /mulkha
Usha V Bhat
-

Nargis shaikh Shaukat
-

rumasaharoon -

Divya Tekwani
-

Janahvi Kulkarni
-

Ila Palan
-

Mamta Mehta
-

Sanuber Ashrafi
-

Janahvi Kulkarni
-

Red Pepper & Tomato Pasta (For Babies)
Natalie Marten (Windsor__Foodie)




Comments