Awarar indomei by mom safnah
Awarar indomie
Steps
- 1
Dafarko zaki sami tukunya kizuba ruwa ba mai yawa ba,in yatafasa sai ki dauko wannn taliyar yara(indomie).dai dai bukatar ki sai ki zuba, da ta tafaso daya sai ki tace ta daga cikin ruwan zafin, ki ajiyeta a gefe.
- 2
Sai ki dauko attaruhu da yar tafarnuwa ki jajjaga,sanan ki yanka albasa kanana,sannan kidauko ruba kizuba wannan jajjagaggen attaruhun kisa da albasar da kika yanka ki dauko soyayyen kifi ki dagargaza shi a ciki,ki dauko kwai amma da yan yawa kifasa aciki kisa speices,ki kadasu sosai.
- 3
Sai ki dauko wannan indomin dakika tafasa ki juye ta aciki, ki hada ki juya sai ki dauko Leda babba kijuye duka ki kulle,ki dauko tukunya ki zuba ruwa kamar Zaki alala ki sa wannan ledar aciki ki dura a wuta.bayan kamar Minti goma yayi sai ki dauko ki bude ledar zakiga yahadi gaba daya kamar Alala,sai ki barshi ya sha iska sannan ki yayyanka kamar awara.
- 4
Sai ki fasa wani kwai kamar kwaya biyu (daidai bukatar Ki) Aroba daban kisa speices ki Kada daman kizuba manki a kaskon suya kin dura awuta, in yayi zafi sai ki ringa dauko wannan yankakkiyar indomin kina tsomata cikin kwai dakika Kada,kina sawa cikin man in bayan yayi sai kijuya daya bayan kamar yadda ake soya doya da kwai haka zaki har ki Gama soyawa Duka.
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Shital Jataniya
-

Barnali Debdas
-

cindybear
-

Arezu
-

Kulsoom Bukhari
-

🍪 Healthy Dark Chocolate Ragi Mixed Nut Cookies 🍪
Rosalyn John
-

Grilled Salmon Fillets with Peppers and Courgette
Xavier Seror
-

Ashley
-

Easy Chicken cutlets with a twist
Elyse Rose
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Pasta shells with spiced chicken and corn milk sauce
Robert Gonzal
-

Catherine MJ Mary Evans
-

Krishna Biswas
-

Umme Hadi~
-

Indrani Chatterjee
-

Mubashirin Noori
-

Whole wheat and jaggery cake eggless cake
Komal Wadhawa
-

कस्टर्ड पुडिंग (Custard Pudding in Hindi) # march
Dr Kavita Kasliwal
-

Mukta Shukla
-

PV Iyer
-

Janhavi Majumdar
-

Coconut Rice with Lentils(Kamande)
Miss_Círu ♡








Comments