Farfesun naman rago

karima's Kitchen @karima000100
Farfesun naman rago
Steps
- 1
Zaki fara wanke naman ragon ki tas sai kisa a tukunya ki yanka albasa kadan kisa gishiri da Maggi da curry kisa ruwa kofi daya ki rufe ki dafa minti talatin.sai ki tsame ki tsoya shi sama sama a Mai ki kwashe.
- 2
Sai ki maida naman cikin tukunyar da kika tafasa ki zuba hadin tarugu,albasa, tafarnuwa da citta da kika markada ki kara ruwa da kayan dandano kisa bayleaf din da pepper soup spice dinki ki jujjuya ki dafa shi sai Kinga naman yayi luguf.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

Shivani gori
-

Annike !:)
-

Moo’s Recipe Box
-

California Whole Grain Waffles/ Pancakes
Claudia Carter
-

Chilean lentils in slow cooker
javi.toro
-

Lauren
-

Vanitha Bhat -

Dimple Ahuja
-

Nishu Rana
-

Masar shinkafa da miyan taushe
karima's Kitchen
-

Rajni Mishra
-

Mahak Surya
-

Eswari -

leena sangoi
-

karima's Kitchen
-

karima's Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11747790









Comments