Joluf na shinkafa da soyyan kifi da kwai
Steps
- 1
Da farko na daura kifi na nasa albasa da Magi yayi about 5mint Sai na daura oil yayi zafi nasoya wannan kifin da.
- 2
Sai na daura egga nawa a wuta shima yayi about 10 minutes saina sa aruwan sanyi daya da yayi sanyi na bare bayanta.
- 3
Na daura Mai da albasa da yayi zafi saina da jajjagen attaruhu na da tattase da tumaturi, nasoya su saina sa ruwa 2 cup nasa kori nasa time Maggi da gishiri da dai sauran kayan dandano na giri masu kamshi, bayan ruwan yatafasa Sai na sauki shinkafa na wanke ta nazuba a ruwan abincin da yatafasa nabashi for about 15 minutes yadafu saina dakko karas Dana yanka na zuba aciki for 30second.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

Jeni
-

Gerard Mallari
-

stephcinn
-

Gerard Mallari
-

Drasty Yash Dixit
-

Rafeena Majid
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Vickys Cherry & Chocolate Overnight Oats, GF DF EF SF NF
Vicky@Jacks Free-From Cookbook
-

Samuel Cole -

Rosy Sethi
-

Christina
-

Mradulaben
-

Bansi Kotecha
-

Mallika Ramshatriya










Comments